In pursuit of its goals and objectives, the Fudiyya (Nursery And Primary) Old Students Association made another outstanding step today. The members left the meeting with a smile on their faces and a sense of confidence.
© Voice Of Malumfashi
https://www.facebook.com/61569606056623/posts/122111344358653535/

Facebook
Log in or sign up to view
See posts, photos and more on Facebook.
DAGA ALLAH MUKE KUMA GARE SHI ZAMU KOMA.
Baran Salatul Wahasha ga ruhin dan uwa Marhum Malam Nafizi Adamu, dan uwan da ya rasu sanadiyyar hadarin mota a hanyarSa ta tafiya inda aka gabatar da jana'idarSa a Malumfashi.
Allah ya kara haskaka makwanci shi ya gafarta mashi zunubanSa ya karawa 'yan uwa (na jini) da yan'uwa na addini, musamman yan'uwa na 'yayanSa hakurin wannan babban rashin da mukai. Muna fatan duk yan'uwa zasu saka wannan bawan Allah a cikin addu'oinsu masu girma, muna tawassili da Limamin Zamaninmu maulaya Imamul Asr Al-Mahdi (AJF) Allah ya kara sada Marhum Nazifi Adamu, da RahmarSa.
©Voice Of Malumfashi
07/01/2024.

✉️KATIN GAYYATA: On 10th January, 2025. Muna da gagarumin Buki a Malumfashi 🎊💃🏽🎉🍾🌹
Zuciyoyin sun hadu domin gabatar da rayuwa ta har abada, Allah ya tabbatar mana da alheri.
Kausar Kabir Imam
💞
Shafi'u Rabi'u
Which will insha Allahu take place as follows:
🔶Date: 10th January, 2025
⏰Time: 02:30pm
🛣️Venue: Kofar gidan Malam Kabir Imam kantsauni Malumfashi
Allah ya kaimu ya sanya alkari a cikin wannan auren
🍀🌹🌼🌸🌺🍀🌹☘️🌺🌼🌷