Voice of Malumfashi
90 subscribers
10.1K photos
61 videos
100 files
108 links
Download Telegram
Audio 👇🏻

Tattaunawa a taron makon Sayyida Zahra (SA) a Malumfashi mai taken " KUTSEN SAQAFAR YAMMA CIKIN RAYUWAR AL'UMMAR WANNAN YANKIN, HADARIN SU DA YUNKURIN SAMAR DA GYARA " Wanda Ibrahim Abubakar Mamunu da Al'amin Tukur Dan Binta tare da Aliyu Abdulbasir, suka gabatar a wajen taron na bana.

©Voice Of Malumfashi
04/01/2025.