GOMAN KARSHE
Daga Ummuna Aisha Allah ya ƙara yarda a gare ta, ta ce: "Manzon Allah SAW ya kasance idan waɗannan goman suka shigo, ya kan zage damtse, ya raya darensa, kuma ya tayar da iyalensa"
Bukhary da Muslim
#naseehafoundation
TELEGRAM:
https://t.me/naseehafoundation
WHATSAPP;
https://whatsapp.com/channel/0029VaArvyV0rGiDM3nbrW1e

This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
TSOKACI A KAN RAMADAN 12 TARE DA SHAYKH YUSHA HANAFI JIBRIL HAFIZAHULLAH
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
TSOKACI A KAN RAMADAN 13 TARE DA SHAYKH YUSHA HANAFI JIBRIL HAFIZAHULLAH
ليلة القدر
Manzon Allah ﷺ ya ce: "Wanda yayi tsayuwar Ramadhan yana mai imani da neman lada, to za a gafarta masa zunubansa na daga abin da ya gabata".
Al-Bukhary
"Manzon Allah ﷺ ya ce: "Ku laluɓi daren Lailatul qadri a kwanakin mara (Witri: 21, 23, 25, 27, 29) na goman ƙarshen Ramadhan".
Al-Bukhary
"Manzon Allah ﷺ ya ce: "Wanda yayi tsayuwar daren Lailatul yana mai imani kuma yana mai neman lada, to za a gafarta masa zunubansa na daga abin da ya gabata".
Al-Bukhary
#naseehafoundation
TELEGRAM:
https://t.me/naseehafoundation
WHATSAPP;
https://whatsapp.com/channel/0029VaArvyV0rGiDM3nbrW1e
Manzon Allah ﷺ ya ce: "Wanda yayi tsayuwar Ramadhan yana mai imani da neman lada, to za a gafarta masa zunubansa na daga abin da ya gabata".
Al-Bukhary
"Manzon Allah ﷺ ya ce: "Ku laluɓi daren Lailatul qadri a kwanakin mara (Witri: 21, 23, 25, 27, 29) na goman ƙarshen Ramadhan".
Al-Bukhary
"Manzon Allah ﷺ ya ce: "Wanda yayi tsayuwar daren Lailatul yana mai imani kuma yana mai neman lada, to za a gafarta masa zunubansa na daga abin da ya gabata".
Al-Bukhary
#naseehafoundation
TELEGRAM:
https://t.me/naseehafoundation
WHATSAPP;
https://whatsapp.com/channel/0029VaArvyV0rGiDM3nbrW1e
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
TSOKACI A KAN RAMADAN 14 TARE DA SHAYKH YUSHA HANAFI JIBRIL HAFIZAHULLAH
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
TSOKACI A KAN RAMADAN 15 TARE DA SHAYKH YUSHA HANAFI JIBRIL HAFIZAHULLAH
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
TSOKACI A KAN RAMADAN 16 TARE DA SHAYKH YUSHA HANAFI JIBRIL HAFIZAHULLAH
SUNNONIN BUKUKUWAN SALLAH.
Bikin idi ɗaya ne daga cikin ibadun da Allah S. W. T ya shar'anta akan bayi, tun zamanin Annabi S.A.W, an ruwaito daga Anas R.A ya ce: Manzon Allah S.A.W ya zo Madina, ya tarar suna da wasanni guda biyu da suke yi (A shekara) sai ya ce musu haƙiƙa Allah ya canza muku da waɗanda suka fisu alkhairi (Eid Alfitr, da eid al'adha). Dan haka da wannan muke cewa suma ibadu ne daga cikin ibadun da Allah ya shar'anta.
Kuma dukkan su ana yin su ne bayan wasu ibadu masu muhimmanci da Allah ya ɗorawa mutane wajabcin su. Wato azumin ramadan da aikin hajji.
Idin Ƙaramar sallah yana aukuwa bayan azumtar watan ramadan, shi kuma idin babbar sallah ana yin shi bayan aikin hajji.
Dan haka kamar yadda waɗannan ibadu na azumi da hajji suke da sunnoni da sharuɗɗa da ladubban su, haka suma bukukuwan idi suke da su.
Daga cikin sunnonin su shine:
1. Yin wanka (Wankan tsarki) yayin zuwa masallaci kamar yadda ya tabbata Manzon Allah S.A.W yana yi.
2. Cin dabino kafin fita masallaci a ƙaramar sallah, kuma ya zama witiri, aci 1, ko 3 ko 5 ko makamancin haka, sai kuma a babbar sallah a kame baki kada aci komai har sai an dawo daga idi sannan an so mutum ya ci daga naman layyar da yayi.
3. Sanya sababbin tufafi ko mafi kyawu daga cikin tufafin da mutum ke da su in babu sababbi.
4. Yin kabarbari :
A idin sallah karama ana fara kabarbari ne daga lokacin da aka ga wata har zuwa kammala sallar idi.
A idin sallah babba kuwa ana fara kabarbari ne daga farkon watan Dhulhaj har zuwa yini na sha hudu (14)
Akwai nau'uka na kabarbari, sai dai ga ɗaya daga ciki: ALLAHU AKBAR! ALLAHU AKBAR!! ALLAHU AKBAR! LA'ILAHA ILLALLAHU WALLAHU AKBAR! ALLAHU AKBAR WALILLAHIL HAMD, ALLAHU AKBAR KABIRA WALHAMDULILLAHI KASIRA WA SUBHANALLAHI BUKRATAN WA ASILA
5. Tafiya wajen sallar idin a ƙafa ba tare da hawan abin hawa ba in akwai yiyuwar hakan.
6. Tsayawa sauraron huɗuba bayan an idar da sallah.
7. Canza hanya; ma'ana hanyar da aka tafi a canza ta yayin dawowa in akwai wata hanyar da za a iya canzawar.
Waɗannan duka sun tabbata a hadisai cewa haka Manzon Allah S.A.W yayi, ba'a kawo hadisan ba saboda gudun tsawaitawa.
Sannan Mata suna fita zuwa wajen idi, da yaran su da manyan su, da mai tsarki da wacca ke cikin al'ada, tsofaffi da 'yan mata da sabbin amare duka Annabi S. A. W ya ce su fita wajen sallar idi, sai dai waɗanda ke cikin al'ada kada su tsaya a sahu, su koma baya su bawa masu sallah waje domin su samu damar haɗa sahu su yi sallah.
#Naseehafoundation mu taru mu gyara domin mu gudu tare mu tsira tare.

Telegram
NASEEHA FOUNDATION
Working assiduously to inculcate good conduct and eradicate immoralities in all facets of the society by way of beautiful approach and continous improvement.
KURAKURAI A BUKUKUWAN IDI
1. KURAKURAI NA (Kwalliya) MAKE-UP: kamar ƙarin gashi, aske gira, sanya matsatatsun kaya, sanya takalma masu tsini masu ƙara, sanya ƙumba da jan ƙumba, sanya hijabai da suka saɓawa shari'a, sanya gashin ido da sauran su.
2. KURAKURAI A FILIN IDI: Yin Sallah a sahu ɗaya, maza da mata, ko kusa da sahun mazan, ko agaban sahun maza wanda hakan baya halatta, cakuɗuwa tsakanin maza da mata yayin zuwa masallaci ko bayan an tashi daga masallaci, ɗaukan hotuna tare da gantsarewa da yin style a filin idi duka a gaban maza.
KURAKURAI NA CIKIN GIDA: Almubazzaranci da abinci, inda za a ci abinci a barshi ba tare da tattara saura da ya rage a bawa mabukaci ba ko a bawa kaji idan ya zube a ƙasa ba za a iya ci ba. Haka dafa abinci da yawan da ake tsammanin zai ƙare sai bai ƙare ba, maimakon a sa fridge ko a kaiwa mabuƙata, a'a sai a barshi ya lalace ƙarshe a zubar.
Kuskuren haɗuwa tsakanin family a cakuɗu tsakanin maza da mata har ta kai ga an zauna kusa da juna ko a gaisa a tafa da sunan cousins, a tsaya kusa da juna a dafa juna ana ɗaukan hotuna har ta kai ga an watsawa duniya su gani duk da sunan 'yan uwantaka kuma a gaban iyaye wani lokaci ma tare da iyayen, alhali su ba muharraman juna ba ne.
Kuskuren sanya kiɗe-kiɗe ko kiran mai D.J.
Amma ba laifi bane ga mata da yara su buga DUF ( Kamar ƙwarya a wannan zamanin) su yi waƙe wanda bai saɓawa shari'a ba, ya zamana babu zancen batsa ko makamancin haka a cikin waƙen, kuma ya zamana tsakanin mata ne zalla, suma ɗin ya zamana ba rawa na rashin kunya za a yi ba.
3. KURAKURAI NA GABA ƊAYA:
Tafiya wuraren shakatawa (park) inda ake cakuduwa maza da mata da fitar mata babu muharrami zuwa wani gari. Hakanan rashin kula da sallah akan lokaci saboda baƙi ko aiki, hakanan shaye-shayen kayan maye, hakanan kamanceceniya da kafirai a wurin tufafi ko maza suyi kamanceceniya da mata ko mata suyi kamanceceniya da maza da sauran su.

GORON SALLAH DAGA NASEEHA FOUNDATION
Ke ma wannan dama ce a gareki na yin umarni da kyakkyawa da hani daga mummuna ta hanyar bugawa ki raba ga yan uwa a filin idi da ma sauran wurare, haka ma amfani da harshe kar a zuba ido ko a yi shiru a na ganin barna.
Allah ya karɓa mana ibadunmu ya sa mu yi shagulgula sallah lafiya kuma nesa da sabon Allah
#Naseehafoundation mu gudu tare mu tsira tare

✨ كل عام أنتم بخير وصحة وسلامة، وتقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال.
Naseeha Foundation na taya yan uwa musulmi murnar Sallah Babba, Allah ya karba mana ibadunmu yasa a yi hidindimun sallah lafiya kuma nesa da sabon Allah.
#Naseehafoundation mu taru mu gyara domin mu tsira tare.