Addini shine umurni da kyakkaywa da hani ga mummuna, kuma ɗaya ba ya tsayuwa face da ɗan uwanshi, mutum ba zai yi hani da mummuna ba face sai yayi umurni da kyakkyawa sannan hakan zai wadatar mashi, kamar yanda a ke umurni da bautan Allah Maɗaukakin Sarki, kuma a ke hani da bauta ma wanda ba shi ba, domin abin da ya ke jagoran al'amari shine shaidawa babu abin bautawa da cancanta face Allah, su kuma zukata an halicce su ne domin yin aiki ba domin barin aiki ba, shi kuma barin aiki wata manufa ce ta daban.
اقتضاء صراط المستقيم (126/2)
TELEGRAM:
https://t.me/naseehafoundation
#Naseehafoundation mu taru mu gyara domin mu gudu tare mu tsira tare.

Umarni da kyakkyawa da hani daga mummuna farilla ce ta kifaya (wani yana iya ɗauke ma wani), Idan zaton mutum ya fi rinjiyar da cewa waninsa ba zai tsayu a kan hakan ba, to ya wajaba a kansa, kuma wajibi ne yayi iya abin da yake da iko a kai. Idan ya bar shi (Umarni da kyakkyawa da hani da mummunan) to ya sa6a ma Allah da Manzonsa.
مختصر فتاوى المصرية لابن تيمية (ص: 581)
#Naseehafoundation mu taru mu gyara domin mu gudu tare mu tsira tare
TELEGRAM:
https://t.me/naseehafoundation
مختصر فتاوى المصرية لابن تيمية (ص: 581)
#Naseehafoundation mu taru mu gyara domin mu gudu tare mu tsira tare
TELEGRAM:
https://t.me/naseehafoundation
"IDAN NAGARI SUKA YI RIKO DA HANNUN MASU BARNA, SAI SU TSIRA BAKI DAYA".
Cibiyar Naseeha bangaren mata na farin cikin gayyatar yan uwa mata zuwa shirin mu tattauna wanda ta saba shirya musu duk wata mai taken:
GIDAN MUSULMI
Bakuwar shirin: Dr. Amatullah Khamis Haroun
Rana: Litinin 21st April, 2025
Lokaci: Karfe Takwas na dare(8:00pm)
Wuri: Shafin Naseeha Foundation na mata da ke a Telegram.
Link👇
TELEGRAM
https://t.me/+WqQ8bcAfsJ4yZjVk

UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI GA MUMMUNA
Umarni da hani na daga abubuwa na dole da samuwar ɗan Adam ke buƙata. Duk wanda bai yi umurni da kyakkyawan aiki wanda Allah da Manzonsa su ka yi umurni da shi ba, kuma bai yi hani da mummunan aiki wanda Allah da Manzonsa su ka yi hani da shi ba, kuma ba a yi masa umurni da kyakkyawan aiki da Allah da Manzon sa su ka yi umurni da shi ba, kuma ba a hane shi daga mummunan aiki da Allah da Manzonsa su ka yi hani da shi ba. To ko dai yayi umurni kuma yayi hani, kuma a umurce shi a hane shi da abin da yake kishiyar wannan, ko kuma da abin da ke cakuɗe da gaskiyar da Allah ya saukar da kuma ɓata wadda Allah be saukar ba. To kuma idan yayi riƙo da addini a kan haka, to ya kasance addini ne ƙirƙirarre.
الأمر بالمعروف والنهي عن المنكر لابن تيمية (ص: 52)
#Naseehafoundation
TELEGRAM:
https://t.me/naseehafoundation
FACEBOOK:
https://www.facebook.com/naseehafoundation/
INSTAGRAM:
https://instagram.com/naseehafoundation?utm_medium=copy_link

NASEEHA FOUNDATION
Video
NASEEHA FOUNDATION
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, Tsira da aminci su ƙara tabbata ga Annabin mu Muhammad, da alayen sa da sahabban sa.
MECECE CIBIYAR NASEEHA?
Cibiyar Naseeha Foundation wata ƙungiya ce mai aikin a fannin da'awa, musamman abinda ya shafi aikin Hisbah (Umarni da kyakkyawa da hani daga mummuna), manufarta ita ce ƙara wayar da kan mutane a wannan fagen, da kuma horar da su a kan yawaita aikata shi cikin al'umma.
SAƘON MU:
Cibiyar Naseeha Foundation tana aiki ne don dasa kyawawan halaye da yaɗa su a cikin al'umma, da kuma kawar da ayyukan ashsha da binne su, ta hanyar usulubi mai kyau da ingantattun hanyoyi masu ɗorewa.
TAFARKIN MU:
🔹 Yin aiki cikin ƙwarewa da tabbata a fagen aiki.
🔹 Isar da saƙo cikin ilmi da gaskiya da lura da yanayi.
🔹 Bin kyakkyawar koyarwar musulunci ba ƙarawa ba ragewa.
🔹 Yin aiki cikin nuna ƙwarewa.
SIYASAR TAFIYAR MU:
1- Yin tarayya da ɓangarorin gwamnati da masu zaman kansu wajen cimma manufofin mu.
2- Yin aiki da manufar neman lada wurin Allah S.W.T (Hisbah).
3- Yin aiki a fannin bayar da shawarwari.
4- Cimma manufofi bisa madaidaiciyar koyarwar addinin Musulunci, ba tare da tsanani ko sakaci ba, ta hanyar dogaro akan Al-Qur'ani da Hadisi bisa fahimtar magabata na ƙwarai.
5- Kulawa da bin doka da oda sau-da-ƙafa wajen aiwatar da aikace aikace.
6- Yin nesa da al'amuran da suka shafi zartar da hukunci a aikin _hisbah_.
MAHANGAR MU:
Yaɗa ilmin _hisbah_ da aikin sa a Nahiyar Afirika, tare da yin aiki don ɗaga matsayin sa ta fannin dabaru da ƙwarewa.
MUHIMMAN MANUFOFIN MU:
1- Bin diddigin koyarwar Shari'a a mas'alolin da suka shafi aikin _hisbah_.
2- Bunƙasa aikin _hisbah_ da hanyoyin sa tareda ciyar da su gaba.
3- Shiryawa tare da ɗaukar nauyin ayyukan nazari da bincike da suka keɓanci al'amarin _hisbah_.
4- Yaɗa ilmi da tunanin aikin _hisbah_ a cikin al'umma.
5- Inganta alaƙa da taimakekeniya tare da ofisoshin gwamnati da cibiyoyi masu zaman kansu dake da aiki irin namu.
"Idan nagari suka yi riƙo da hannayen masu ɓarna, to za su tsira baki ɗaya".

Telegram
NASEEHA FOUNDATION
Working assiduously to inculcate good conduct and eradicate immoralities in all facets of the society by way of beautiful approach and continous improvement.
Bayar da ƙarfin jikinka wajen amfanar da mutane wajibi ne a lokacin buƙatuwan haka, kamar koyar da ilimi, da ba mutane fatawa(Idan kai ahalin hakan ne), da yin hukunci tsakanin su, da bayar da sheda, da jihadi, da umurni da kyakkyawa da hani da mummuna da sauran su na daga amfanin gaɓɓai, haka ma wanda ya samu daman tseratar da mutum daga halaka to ya wajaba ya tseratar da shi, idan ya ƙi yin hakan alhali yana da ikon haka to yayi zunubi kuma sai ya biya abin da yayi sanadiyyar salwantarsa.
الطرق الحكمية لابن القيم (1/219)