MAIJALALAINI TV
12.5K subscribers
64 photos
14 videos
1.66K links
Domin samun magungunan musulunci cikin sauki,tare da bayanin yadda ake hada su.
Download Telegram
AMFANIN DABINO GA MAI AZUMI.

Cin dabino lokacin da mutum ke jin yunwa, kamar lokacin da aka buษ—e bakin Azumi ko kuma lokacin da aka tashi daga barci kafin a ci abinci yana da matuฦ™ar amfani da ฦ™ara lafiya ga al'uma.

1- Kashe tsutsar ciki.
Cin dabino lokacin da ake jin yunwa, na taimakawa wajen kashe tsutsoci ci_ma_zaune da ke rayuwa acikin hanjin ษ—an'Adam waษ—anda ake kira 'Intestine worms".

2- ฦ˜arfafa zuciya.
Cin Dabino lokacin da cikin mutum babu abinci na baiwa tsokar zuciya kuzari da aiki kamar yadda ya kamata.

3-Tsaftace hanta.
Cin Dabino kafin a ci komai na wanke tsokar hanta da tsaftace ta.

4- Samar da sinadaran jini.
Sinadaran 'iron' da 'vitamin C' da 'B5' da ke cikin Dabino na taimakawa wajen ฦ™ara yawan jini ajikin mutum lokacin da ya zama dabino ya fara ci lokacin da ya ke jin yunwa kafin ya ci komai.

5- Samar da Kuzari nan take.
Dabino na saurin samar da kuzari ga wanda ya tashi daga rashin lafiya ko matar da ta haihu ko kuma wanda yunwa ta galabaita shi.

6- Karkacewar baki ko wani ษ“angare na fuska.
Cin dabino kafin a ci komai na taimakawa wajen dawo da jijiyoyin fuska da suka dena aiki. (paralyse of the facial nerve).

7- ฦŠauke yunwa.
Cin Dabino kafin a ci komai na sa mutum ya wuni a ฦ™oshe ko kuma hana jin matsananciyar yunwa.

8- Samar da lafiyar fata.
Dabino ษ—auke yake da sinadaran gina jiki kamar 'vitamin C' da vitamin 'B5' masu samar da jini da kula da lafiyar jini da kuma sinadaran kashe dafi ko magance guba. Haษ—uwar waษ—annan sinadarai na samar da lafiyayyiyar fata ga mutum da magance cututtukan fata da sanya fatar jiki ta yi kyau.

9- Samar da lafiyayyen gashi mai kyau.
Wasu sinadarai da ke cikin dabino kamar
'vitamin B5' da ' iron' suna taimakawa wajen tsiro da gashi da kuma samar da lafiyayyen gashi mai kyau musamman idan ana fara cin dabino kafin a ci komai.

Allah ya karbi ladar azuminmu, asha ruwa lafiya

Mashkur Abdullahi Tsafe
Public Health Educator
MAGANIN KARIN NI'IMA-MATSI DA KUMA SANYI (NA MATA)

Wannan fa'ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.

YADDA ZAAI SHINE

Da farko zaa samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauki yadan huce sai mace da rika tsoguno a ciki,ko kuma ta rika kama ruwa dashi a rana sau biyu


Idan da fita rsai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatussauda tayi matsi dashi.

Insha Allahu zaaga abin mamaki sosai
Maijalalaini islmic chamest Kano 08137482786.

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

LIKE AND SHARE


Insha Allahu
MAGANIN MURA MAI SA TARI DA ZAZZABI DA CIWON KAI.

A yau insha Allah zamuyi bayani game da yadda zaa magance matsalar mura mai sa zazzaษ“i ciwon kai da kuma tari,domin yanzu a daidai wannan lokaci jama'a da dama na fama da wannan matsala
Duk  mai fama da ita ko mai son yi mata rigakafi to sai yayi kokari ya jarraba wannan hanya.

ZA'A NEMI

1. Bawon lemon zaki(mai kyau)
2. Tumeric ( kurkur  a Hausa)
3. Citta danya
4. Lemon tsami.
5.Zuma.

YADDA ZA'A HADA.

Da farko zaka dora ruwa kofi daya akan wuta sai ka wanke bawon lemon zakin naka ka zuba a ciki sannan ka kawo kukur bayan ka bare ta itama ka zuba a ciki sannan citta itama haka sai ka matsa lemon tsami a ciki kamar rabi ka barshi ya tafasa kamar minti goma.

Sai ka sauke ka barshi ya wuce bayan ya wuce sai kasa zuma a ciki kasha zakai haka sau biyu a rana,idan kana so zaka iya tafasa kofi biyu ka ajeye dayan sai da yamma.

Zakai haka zuwa lokacin da ka rabu da matsalar.

Maijalalaini islmic chamest kano 08137482786

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama salati.

LIKE AND SHARE.
AMFANIN YAYAN KANKANA GUDA (5) A JIKIN DAN ADAM

IDAN KA KARANTA KA TURA ZUWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA.

Ga wasu daga cikin amfanonin โ€˜yaโ€™yan kankana a jikin dan adam:

1. โ€˜Yaโ€™yan kankana suna water da jikin dan adam da sinadaran magnesium wanda ke taimakawa zuciya wurin harba jinni da kuma magance ciwon diabetis.

2 .โ€˜Yaโ€™yan kankana suna da sinadarin lycopene wanda keda kyau ga fuskar dan adam da kuma kara lafiyar namiji.

3. โ€˜Yaโ€™yan kankana suna samar da sinadarin multivitamin B, wanda yana karawa jiki lafiyar jinin dan adam.

4. โ€˜Yaโ€™yan kankana ana amfani dasu wurin magance ciwon diabetes, idan aka tafasa ruwa โ€˜yaโ€™yan kankana 1litre na tsawon mintina 45, sai a ringa shan ruwan kamar shayi.

5. โ€˜Yaโ€™yan kankana suna taimakawa wurin samun karfin jiki bayan rashin lafiya sannan kuma suna kara kaifin tinani.

Domin shiga group namu ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu alaihi Wasallama salati

LIKE AND SHARE โžก๏ธ
Kurkur kurkum Tumeric.

Wannan shine Tumeric da ake kira da Hausa kurkur a nan kasar hausa anfi sanin sa a kayan gyaran jiki ko hadin species ko Currie,amma baya ga haka shan sa yana da matukar amfani ga lafiya.

Yana magance kumburi kowanne iri
Yana magance ciwon damuwa.
Yana taimakawa kaucewa cutar Cancer wato Daji.
Yana gyara kwakwalwa
Yana gyara maniy na da Namiji.
Yana magance sanyi na gaba.
Yana hana tsufa da wuri da gyara fata.

Wannan kadan ne daga cikin amfanin da yake dashi, domin fiye da shekaru 100 ana sarrafa magunguna dashi a india da sauran kshashe.

Yadda zaai amfani dashi.

Ana iya hada shi a cikin abinci ko nauin wasu magunguna ko asha shi haka kadai cikin nono ko madara ko a jika danyen shi ana shan ruwa.

Zaa samu garin sa teaspoon guda daya a zuba a nono ko madara rabin karamin kofi ana sha kafin a karya kamar kwana 7 mace da Namiji duk sun iya sha.

Wallahu aalamu.

Maijalalaini Islamic chamest kano 08137482786.

Abin sadaqa ayiwa annabi sallallahu alaihu wasallam salati.

Share.
MAGANIN HEPATITIS B (CIWON HANTA)

"Idan ka karanta kayi share banda mugunta domin yan uwa su amfana"

A yau insha Allah zamu kawo muku bayani akan Alamomin ciwon hanta da hanyar magance shi da izinin Allah,daga (sirrin rike miji page)


ALAMUN CIWON HANTA

Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai.

ใƒป Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani.

ใƒป Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha.

ใƒป Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa.

MAGANINTA
1. A samu garin habba cokali 10
2. Garin Sidir cokali 5
3. Garin tin cokali 5
4. Garin bawon kankana cokali 10
5. Garin Citta cokali 1
6. Garin tafarnuwa cokali 1
7. Garin Hidal cokali 5
8. Garin zogale cokali 3
9. Garin Yansun da raihan da kusdul hindi cokali 6

Sai a hadasu waje daya a samu Zuma lita biyu mai kyau sai a zuba ciki a juya a hadu sosai sai a dinga shan cokali uku sau uku a rana.

Domin karin bayani ko neman maganin mu hadadde sai a kira mu a 08137482786 ko a OFFICE namu dake cikin jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @ maijalalaini islmic chamest.

Abin sadaqa ayiwa Annabi Salati.

LIKE AND SHARE.h
https://youtu.be/sjFga2ae6_0?si=4yJzAnsJaehW60yv


Wannan hadi ne na musamman ga yan uwa maza magani ne daga itatuwa da saiwoyi wanda aka hada cikin bincike da kwarewa,magani ne wanda yake kawar da sanyi basir ciwon suga da hawan jini.

yana kara karfin gaba
yana maganin kankancewar gaba
yana maganin sanyi
yana kara shaawa
yana hana inzali da wuri
yana saka karfin gaba


ana cin sa a abinci ko da nama ko a miya sau 2 a rana,sannan wannan magani yana aiki cikin kankanin lokaci kuma yana bin ciki.


mai bukata 08137482786 muna kano kofar ruwa tashar kuka.


babba 4000 karami 2000


muna gode.
AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA.

Da yawa mutane suna neman magani ne,amma sai su tsallake asalin magani su tafi neman wani abu daba bisa rashin sani.

A yau insha Allahu zan sanar daku 2 daga cikin amfanin shan Garin kaninfari da madara ta ruwa ko nono

1. Yana magance matsalar saurin kawowa.

Matsalar saurin kawowa matsala ce da take damun mafi yawan magidan ta a wannan lokaci musamman ma wadan da basu da manyan shekaru,wanda hakan a tare dasu babbar illa ce da kuma barazana a zamantakewar su da abokan zaman su.

2. Matsalar infection.

Infection wanda aka fi kira da sanyin mara,shima yana daga cikin ciwokan dake dakun jama'a mata da maza yan mata da zawarawa kai harda matasa.

Shin ta wacce hanya zaa iya magance wadannan matsaloli da kaninfarin???

ZAA NEMI.

1. Garin kaninfari.
2. Madara ta ruwa/nono

Zaa samu garin kaninfari rabin karamin chokali a zuba a ciki karamin kofi na madara ta ruwa ko nono a juya sosai sannan a sha,ana sha ne sau daya a rana na tsawon kwana 3 kacal.

Allah yasa mu dace.

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.
Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist
FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist
EMAIL: drmaijalalaini
FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist
WhatsApp: 08137482786

Domin shiga group na Telegram ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ https://t.me/joinchat/Q6DAL6WHKhhrxxZo

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

Share.