Mahanga TV Channel
52 subscribers
32 photos
2 videos
6 links
Domin Wayar Da Kan Al'umma
Download Telegram
MAHANGA TV (don wayarda kan al'umma)

SANARWA SANARWA SANARWA SANARWA

Muna masu sanarda al'umma tareda da albishir cewa insha Allah a cikin wannan wata zamu fara gabatar da shirye shiryenmu masu kayatarwa ilimantarwa fadakarwa da nishadantarwa a sabuwar tashar mai albarka MAHANGA TV Don wayar da kan al'umma wanda zamu fara haskawa a tauraron dan adam na amos

Cikin shirye shiryen da zamu gabatar sun hada da

1-Shirin tafsirin Alkur'ani:wanda zamu haska muku maluma dayawa da suka hada da :-

Sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa
Sheik Dr Isa Ali Ibrahim Pantami

Da sauran kayatattun shirye shiyenmu masu zuwa

Domin neman karin bayani ko daukan nauyin shirye shiryenmu da tallata hajojinku akan farashi mai sauki zaku iya tuntubarmu ta wadannan hanyoyi

Adreshi: no28 university of Jos consultancy plaza Jos Plateau state Nigeria

Lambar waya:-
+2348021084585
+2347039392072
+2347019103918

Gmail: mahangatv5050@gmail.com You tube:Mahanga Tv
Shafinmu na facebook
MAHANGA TV (don wayarda kan al'umma)
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Kasance da Mahanga Tv Nan Bada Jimawa ba,
A Tauraron Dan Adam wato Satellite 🛰️📡
Domin Jin labarai da Dumi-Dumin su, Wa'azantarwa, Ilimantarwa, Nishadantarwa, Gami da wayar da kan Al'umma sai Mahanga TV

Mahanga Tv
This is our YouTube channel links please go and subscribe now 👇
https://youtube.com/channel/UCI_0LLp2OIhKPCJWuKLyBqw