HausaTV
2.49K subscribers
11.7K photos
13.7K videos
7 files
26.9K links
Masu kallonmu zaku iya bibiyar tasharmu ''AfrikaTV'' kai tsaye duk lokacin da kuke bukata a manhajarmu ta telegram a wannan adireshi : 👉

https://t.me/africatv24?livestream
Download Telegram
Audio
CIKAKKEN SHIRIN SAFIYAR LAHADI 09/03/2025 IRANRADIO (HAUSA).

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166

Shirye shiryen da muke dauke da su a yau

Karatu tare da Tafsirin Alqur'ani mai girma.

Labaran Duniya

Sharhin Bayan Labarai.

Shirin Ko Kun San.

Shiri Na Mussamman Game da Watan Ramalana.

Shirin Muryoyin Masu Sauraro
Kasashen Jamus, Faransa, Birtaniya da Italiya “sun yi maraba” da shirin kasashen Larabawa na sake gina Gaza.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166
Shugaban Amurka Donald Trump, ya katse tallafin da yake baiwa jami’ar Columbia saboda zanga-zangar goyan bayan Falasdinu.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166
A yammacin ranar Alhamis da ta gabata ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra’ila suka aukawa Falasdinawa masu ibada bayan sun gudanar da sallar tarawihi a masallacin Al-aqsa, inda suka kore su daga masallacin da karfi, tare da hana su yin I’itikafi a cikin masallacin.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166
Wani mutum wanda yake nuna kin amincewa da zaluncin da HKI yake yi wa mutanen Gaza, ya hau kan hausumiyar agogon “ Big-Bang” a birnin London dauke da tutar Falasdinu.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166
Audio
CIKAKKEN SHIRIN DAREN LAHADI 09/03/2025 IRANRADIO (HAUSA).👇

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166

Shirye shiryen da muke dauke da su a yau

Karatu tare da Tafsirin Alqur'ani mai girma.

Labaran Duniya

Sharhin Bayan Labarai.

Shirin Ko Kun San.

Shiri Na Mussamman Game da Watan Ramalana.

Shirin Muryoyin Masu Sauraro
Sharhin bayan labaran na mu ya yi dubi dangane da ‘Korar sojoijin Faransa daga kasa ta 7 a yammacin Afirka.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya bayyana cewa, gwagwarmayar al’ummar kasar Lebanon na nan da karfinta, duk da asarorin da ta yi da kuma sadaukarwa.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166
Audio
CIKAKKEN SHIRIN SAFIYAR LITINI 10/03/2025 IRANRADIO (HAUSA).

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166

Shirye shiryen da muke dauke da su a yau

Labaran Duniya

Sharhin Bayan Labarai.

Shirin Ko Kun San.

Shiri Na Mussamman Game da Watan Ramalana.

Shirin Lafiya Sai Da Kula.
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da tashin hankalin da ya barke a gabar tekun Syria a ranar Lahadin da ta gabata, a daidai lokacin da rahotanni ke nuna cewa an kashe wasu iyalai baki daya a wannan tashin hankali, abin da Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana a matsayin “mai matukar tayar da hankali”.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166
Rahotanni daga kasar Syria na cewa wata tawagar Majalisar Dinkin Duniya ta shiga birnin Jableh da ke yankin Latakia na kasar Siriya a karon farko a daren jiya Lahadi, kamar yadda wata majiya ta kasar ta shaida wa Al Mayadeen.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166
Gwamnatin Isra’ila ta tura wa tawaga zuwa kasar Qatar a daidai lokacin da ake takun saka tsakanin Isra’ilar da masu shiga tsakani ciki har da Amurka.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166
Shugaba Masoud Pezeshkian ya ce manufar Iran ta ginu ne kan samar da hadin kai a yammacin Asiya, kamar yadda kuma ta yi imanin cewa duk wani rikici da tashin hankali a yankin to zai illata kowa.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166
Kasar Qatar ta bukaci hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasa da kasa da ta sanya ido kan cibiyoyin nukiliyar Isra’ila.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166
Ministan Makamashi na Isra’ila Eli Cohen ne ya sanar da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na katse wutar lantarki a zirin, a yayin da wasu rahotanni ke cewa mataki na gaba bayan katsewar wutar lantarkin, shi ne yanke ruwa a arewacin zirin Gaza.

https://hausatv.com/

https://www.instagram.com/hausatalabijin/

https://www.youtube.com/@HausaTVch

https://www.facebook.com/profile.php?id=61565842747166