Saif Creative AI Community
239 subscribers
21 photos
18 videos
9 links
A free community sharing AI research, tools, and ideas for students, researchers, creators, and business owners.
Download Telegram
Da farko kana buƙatar samun idea akan irin flyer ɗin da kake son yi.
Wannan akan fashion ne.
Cikin Google Gemini na shiga na rubuta mashi idea ɗina. Sai ya ba ni sakamako.
Give me a single prompt I will use to create a fashion design flyer. In the prompt, I want a space for location, contact, business name, and social media handle.
Za ka iya customising ɗin shi yanda kake so.
Sai kayi copying ɗin prompt ɗin da ya baka, ka je ChatGPT.
Step na farko shine kayi clicking ɗin layin nan na sama gefen hagu, ka zaɓi plugins.
Kayi searching ɗin Canva, kayi clicking ɗin shi, kayi installing. Sai ka shiga ciki kayi sign in.
Sai ka sake komawa wurin, ka sake zaɓan Canva. Ka tabbata ya nuna wannan alamar a wurin. Sai kayi pasting ɗin prompt ɗin a wurin, kayi customising ɗin shi. Duk inda ya kamata ka rubuta details ɗin ka, sai ka sa.
Ka danna send.
Zai yi maka generating. Sai ka taɓa nan idan kana buƙatar adjustment.
Zai kai ka cikin Canva.
Idan ka gama adjustments ɗin ka, sai ka danna alamar download.
Step na biyu kawai shine kayi pasting ɗin prompt ɗin ka a cikin ChatGPT ba tare da ka zaɓi Canva ba.
Bayan ya ba ka, sai ka ce mashi make it editable in Canva. Sai ka dannan nan domin editing. Bayan ka gama editing, sai kayi downloading ɗin sa.
Shikenan 💁‍♂️.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Ina business owners??? Duk mai buƙatar ayi masa video irin wannan, ya turo mana message.
07044518687
Ko ta Telegram, ko ta WhatsApp. Duka muna available.
Saif Creative AI Community
https://www.facebook.com/share/v/1CLVrE1mSu/
👆👆👆👆👆
Yanda za ka gina website da kan ka. Ka sa products ɗin da kake so. Ka sa farashin da kake so.