Hausaloaded.com
576 subscribers
60 photos
16 videos
5.15K links
Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana maza da mata barku ku da zuwa wannan Dandali na shafin Hausaloaded.com
Download Telegram
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Gwanda mai yin zina da mai daukar hoto - ustaz bin Muhammad
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Labarin matashin da yaje neman kuɗi ya tsinci kansa a gidan yari
Allah Gatan Talaka a Najeriya, Wannan wani matashi da ya bar arewacin Najeriya ya koma kudu yana sayar da Pure saboda talauchi yayi masa katutu wanda kuma yayi karatu ya fito da First Class amma ba aikinyi.......
https://hausaloaded.com/2024/11/matashi-da-ya-kamala-digiri-da-first-class-yana-sayar-da-pure-water-bidiyo.html
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Matashi mai First class yana sayar da Pure water
Hira ta musamman tare da hamdiya sidi Sokoto wadda akan wani faifain bidiyo ya zamo mata barazana a rayuwa.

a cikin wannan fira zaku irin kalubali na rayuwa da ta shiga akan wani faifain bidiyo dinta da yayi yawo a kafar sada zumunta, ta sanadiyar shi ordinary president yayi mata mukamin "Ambassador Brekete Family Tv"
https://hausaloaded.com/2024/11/hamdiya-sidi-sokoto-ta-samu-aikin-jakadanci-da-berekete-family-bidiyo.html