*Masu tambayata bot na telegram Wanda ake trading ga bot nan xaka iya trading cikin natsuwa*π https://t.me/SolTradingBot?start=EOd5ZVdtL
*Shima wanan bot ne xaku iya trading cikin shi ta telegram*
https://t.me/nestor_trojanbot?start=r-amyn4443

Telegram
Sol Trading Bot - New
Channel: @SolTradingBot_Channel
Chat: @SolTradingBot_Portal
https://twitter.com/SolTradingBot
https://soltradingbot.com
Chat: @SolTradingBot_Portal
https://twitter.com/SolTradingBot
https://soltradingbot.com
β€2
DEGEN/DEX TRADERS : indai zakayi following wadan nan abun to Inshallahu cikin sauqi zaka gyara trading journey dinka a dex : a dauke a karanta har qarshe zaku amfana..
{1} BIN TRENDING: ka nemo tokenβs da suke a trending site a cikin analysis tools dinka kamar dexscreener app and website ko Dextools ko axiom ko pump dot fun ko Ave.io Dss kokuma ka nemo wani labara ko wani trending x tweet wanda maybe dan crypto ne yayi kokuma babban crypto influencer kodai wani abunda yaja hankali sosae a x kuma indai ka bincika dakyau zaiyi wahala baka token related to wannan trends dinba after ka nemo one of sai Ka zauna cikin nitsuwa ka gwangwaje su da analysis daidai iyawarka muddin token din yacika qa,idar strategy or rules dinka to karkayi qasa wajen yi masa investing muddin Ka tabbatar bashida wata matsala..
{2} NEMO NARRATIVE/NARRATIONS TOKEN: misali a crypto muna da kalolin narrations dayawa maybe AI π€ ko animals ko dai social media narration ETCs akwai wani lokaci da zakaga analysis tools dinka mafi yawan sabbin tokens da suke fitowa sunan su yanada alaqa da animal kokuma wani lokacin zakaga zaka AI π€ Names ne wani lokacin kuma Social media platforms Names ne : abunda nake so ku gane shine Ka nemo tokens dinda ake yayin su a lokacin su narrative dinsu yake active yanzu amma kusani Animals narration shine narration dinda baya mutuwa zaiyi wahala ayi one week bakaga token related to animals ba to irinsu nake magana kokuma kaga tokens masu sunan motoci ko mashuna dss kawai dai yazamana tokens ne da ake yayinsu a lokacin..
VOLUME AND TIME: a matsayinka na dex trader mai tasowa yakamata ace kasan lokacin da kasuwar dex take da highest volume dakuma lokacin da take da lowest volume to bayan ka gano wannan the next thing shine kayi taking action akan lokacin da kasuwar dake da highest volume saikana trading dinka a wannan lokacin sannin wannan rana ko lokacin yanda muhimmanci dakuma fa,ida sosae indai zakana trading a lokacin da kasuwar take a high volume to baza,ana riqeka sosae ba sannan shap za,a sallameka.

β€5
πππ πππππ ππππππππ₯ pinned Β«DEGEN/DEX TRADERS : indai zakayi following wadan nan abun to Inshallahu cikin sauqi zaka gyara trading journey dinka a dex : a dauke a karanta har qarshe zaku amfana.. {1} BIN TRENDING: ka nemo tokenβs da suke a trending site a cikin analysis tools dinkaβ¦Β»