𝐃𝐄𝐗 𝐀𝐋𝐏𝐇𝐀 𝐇𝐔𝐍𝐓𝐄𝐑𝐒πŸ’₯
246 subscribers
281 photos
7 videos
10 links
⚠️ DEX ALPHA HUNTERS DISCLAIMER

All signals, calls, charts, and information shared in this group are for educational and informational purposes only.

We are not financial advisors, and nothing shared here is financial advice or a guarantee of profit.
Download Telegram
A little disappointment... πŸ’”
Gaskiya banji dadi ba.
Muna da mutane sosai community, amma lokacin da aka shirya karatu, ba mu kai mutane 15 ba.
Abin da ya fi ba ni mamaki shi ne, da kun zo da wuri, da mun kammala babban Ι“angaren karatun kafin ruwan sama ya fara.
Yawancin mutane suna cewa suna son su koyi trading, su canza rayuwarsu, amma idan lokacin koyo ya yi, ba sa ba shi muhimmanci.
Nasara ba ta zuwa da buri kaΙ—ai. Tana zuwa ne da discipline, consistency, da commitment.
Mu a shirye muke mu ba da ilimi kyauta, amma ba za mu iya koya wa wanda bai shirya ya koya ba.
Ina fatan daga darasi na gaba za mu ga canji. Ku daraja lokacinku, domin ilimi ne babban jari.
Those who show up are the ones who level up. πŸ“šπŸš€
❀8πŸ”₯2