Darulfikr Foundation
4.15K subscribers
214 photos
476 videos
124 files
6.9K links
Darulfikr Taku Ce Domin Yada Sunnah
Download Telegram
*Fatawoyin Rahma *

28/10/1443
29/5/2022

Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo

Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki -

1. Hukuncin mace da ta yi yaji tsawon shekaru sannan tana fita unguwa alhali Mijinta bai saketa ba!

2. Ya hallata mace ta bijire wa Mijinta akan buƙatar sa na zubar da cikin da take ɗauke da shi?

3. Ya hallata kiran 'ya'ya da sunan Kakansu!

4. Hukuncin ƙetare sahun mutane ga wanda alwalarsa ta warware!

5. Hukucin sahu da yara mata ƙanana!

6. Lokacin da ake samun ladan ko hukuncin halartar Sallar Jumu'a!

7. Wanda ya tarar an fara salla zai yi adduar buɗe Sallah?

8. Matsayin bayyana Bismillah a karatun sallah da ake bayyana karatu!

9. Ya hallata yin kasuwanci a farfajiyar massalaci!

10. Hukuncin bin Liman salla alhali yana saman Bene!

11. Hukuncin bin sallar Jam'i daga Shago saboda an bawa Mutum ajiya a Shagon!

12. Akwai fifiko ladar salla ga wanda ya yi aswaki akan wanda ya yi salla bai yi aswaki ba? Sannan akwai fifiko a sadakar sirri sama da sadakar da aka bayyana!

13. Shawara ga mai saurin fushi!

14. Wanda ya kashe wanda ba musulmi ba bisa kuskure zai yi azumi sittin (60)?

15. Ribbon da mata suke sawa shi ne tozon raƙumi da Annabi ﷺ ya siffanta wasu mata?

16. Ya hallata rina gemu (da shampoo ko dye)?

17. Wanda ya girma kuma ba yi da lafiya ya ya zai yi in ba zai iya yin azumi ba?

18. Ya hallata a zubar da ciki in likita ya tabbatar da abin da za a haifa zai zo da naƙasa, ya yi rayuwa a wahalce?

19. Matar mutumin da ya rasu, in aka kawo tallafi za a bata ko da bata haihu da shi ba?

20. Hukuncin fitsarin mage!

21. In Mutum yana zaune a ƙasar da ba ta ɗaukar azumi in an ga wata, zayi wa wannan ƙasar biyyaya!

22. Ya hallata bin salla daga gida?

23. Ya hallata mutum ya aurar da 'yar sa kyauta?

24. Ya hallata ƙulla ciniki ta waya ( misali amfani da Manhajar Facebook, ko Instagram, ko twitter ds) a Massalaci?

25. Da gaske dukiyar gado ba ta da albarka?

26. Hukunci Musulmi zai iya cutar da Kafiri.

Domin Downloading Danna Link Dake Kasa 👇👇

https://darulfikr.com/s/140230

Ayi sauraro lafiya

Domin Shafin Fatawoyin Rahma Na Telegram 👇

www.t.me/fatawoyinrahama

Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta fatawoyinrahma@yahoo.com

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Haɗarin Cin Mutuncin Musulmi

Tare da: Prof Sani Umar Rijiyar Lemo

Daga Masallacin Almuntada Dake Unguwar Dorayi Karama Kano

Domin Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇

https://darulfikr.com/s/140233

Ayi sauraro lafiya

Zaku iya bibiyan a shafikan sada zumunta kamar haka:

Telegram
https://t.me/darulfikrfoundation

Facebook
https://www.facebook.com/darulfikrng

Twiter
https://twitter.com/darulfikrng

Youtube
https://www.youtube.com/c/darulfikrng

Kasance da darulfikr.com domin samu karatun maluman sunnah a saukake.

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Shin Ya Halatta Wanda Ba Musulmi Ba Ya Shiga Masallaci ?

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/C-hFMFOsJpw

Ayi sauraro lafiya
Shin Za'a Iya Siyar Da Kadarar Mamaci Don Biya Masa Bashi ?

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/SJNzuTPGBMo

Ayi sauraro lafiya
AMANA

Huduba Sallah Juma'a Da Aka Gabatar A Masallacin Juma'a Na Almuntada Dake Unguwar Dorayi Karama

Tare da:- Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Domin Kallo Da Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇

https://youtu.be/qc33d6yobn8

Ayi Sauraro Lafiya
Fatawoyin Rahma Asabar 22-08-2021

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/CT-SHPLn_4M

Ayi sauraro lafiya
HALIN MUSULMI A LOKACIN BALA'OI

Tare da: Dr Abubakar Muhammad Sani Birnin-Kudu

Huduba Sallah Juma'a Daga Dutse Central Mosque Jihar Jigawa Nigeria

Halin Musulmi A Halin Ibtila'i 👇👇

https://darulfikr.com/s/140779

Muhimmancin Zaman Lafiya 👇👇

https://darulfikr.com/s/140781

Ayi sauraro lafiya

Zaku iya bibiyan a shafikan sada zumunta kamar haka:

Telegram
https://t.me/darulfikrfoundation

Facebook
https://www.facebook.com/darulfikrng

Twiter
https://twitter.com/darulfikrng

Youtube
https://www.youtube.com/c/darulfikrng

Kasance da darulfikr.com domin samu karatun maluman sunnah a saukake.

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Amsoshin tambayoyin ku da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/_VrxDVgn8j0

Ayi sauraro lafiya
*Fatawoyin Rahama Asabar*
11/11/1443
11/6/2022

*Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo *

Shimfiɗa: _Kiyaye Furuci Mussaman a Kakan Siyasa_

Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki -

1. Shin ya hallata Mace ta yi mulki?

2. Wa yake da haƙƙin sa a yi sallar shayar da fari?

3. Hukuncin mai jinin haila lokacin aikin Hajji ko Umra!

4. Ya hallata Mutum ya tura kuɗi a yi masa Layya a wani gari ko wata ƙasa?

5. Ya hallata ayi Layya da Ragon da ƙahonsa ya karye?

6. Ya hallata wanda suke aiki na taimakawa wa marayu da galabaittatu su ɗauki hotuna lokacin da suke raba musu kayan tallafi?

7. Ƙarin bayani akan wannan ayar nan:

وَٱذْكُر رَّبَّكَ فِى نَفْسِكَ تَضَرُّعًا وَخِيفَةً وَدُونَ ٱلْجَهْرِ مِنَ ٱلْقَوْلِ بِٱلْغُدُوِّ وَٱلْءَاصَالِ وَلَا تَكُن مِّنَ ٱلْغَٰفِلِينَ 

10. Hukuncin Uba ya yi wa ‘ya’yansa gorin ciyar da su da yake yi!

11. Ya hallata wanda yake gidan haya ya bada jinginar gidan da yake haya a ciki?

12. Shin wannan ayar

وَإِنْ عَاقَبْتُمْ فَعَاقِبُوا۟ بِمِثْلِ مَا عُوقِبْتُم بِهِۦ ۖ وَلَئِن صَبَرْتُمْ لَهُوَ خَيْرٌ لِّلصَّٰبِرِينَ

ta goge hadisin da ya hana mari a fuska?

13. Ya hallata mai takaba ta yi adduar samun miji nagari?

14. Matar da ta mutu take zuwa a mafarki tana neman a biya mata bashi dake kanta, ya ya 'yan'uwanta za su yi in basu san waɗanda suke binta bashi ba?

*Domin Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇

https://darulfikr.com/s/140869

Ayi sauraro lafiya

Domin shiga shafin Fatawoyin Rahma Na Telegram 👇👇

www.t.me/fatawoyinrahama

Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta fatawoyinrahma@yahoo.com

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Mu Nemi Gyara Kura-Kuranmu

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/tDX_rQQ0dA0

Ayi sauraro lafiya
DOGARO DA ALLAH

Huduba Sallah Juma'a Da Aka Gabatar A Masallacin Juma'a Na Almuntada Dake Unguwar Dorayi Karama

Tare da:- Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Domin Kallo Da Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇

https://youtu.be/HJXe8l4s6Qc

Ayi Sauraro Lafiya
Siffofin Shugabannin Da Ya Kamata A Zaɓa

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/n6eoDQ-nmtY

Ayi sauraro lafiya
Shin ana iya gane wanda ya mutu ɗan wuta ne ko ɗan aljanna ne ta hanyar Istihara?

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/N1qGAQrLzR8

Ayi sauraro lafiya
Forwarded from HABIBU MUHAMMAD SHUGABA
Forwarded from HABIBU MUHAMMAD SHUGABA
YAU ALHAMIS ZAA FARA WADANNAN MUHADARORIN IN SHA ALLAH

KAR KU MANTA

GA CIKAKKEN BAYANI NAN A CIKIN HOTUNA
Shin Ya Halatta Musulmi Ya yi Aiki A Garin Da Babu Masallacin Juma'a ?

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/Di4RwWyGeo8

Ayi sauraro lafiya
Shin Akwai Hadisi Tabbatacce Dake Nuna Inda Za'ai Tashin Alkiyama?

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/HRzYJXFoQ0g

Ayi sauraro lafiya
CIKA AL'QAWARI

DR. ABUBAKAR MUHAMMAD SANI BIRNIN KUDU HAFIZAHULLAH

KHUDBAR
JUMA'A DAGA DUTSE CENTRAL MOSQUE
JIGAWA STATE
👇👇👇👇👇

https://darulfikr.com/s/141718

Ayi sauraro lafiya
Azabar Da Akaiwa Yahudawa a Yaƙin Duniya Na Biyu

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/u7dnGWA_px4

Ayi sauraro lafiya