Dan Lanjeriya
199 subscribers
123 photos
60 links
Labarai ne da zafinsu, rahotanni da duminsu, nishadi da turirinsa, wasanni da armashinsu. Gangariya na ke wallafawa.

🌐 Website: www.danlanjeriya.com
Download Telegram
to view and join the conversation
Shin kun tuna shi? 📷 Babu wani yanayi da ya ke na din-din-din.

Hoto: Daily Mail Zambia
Wani fitaccen ɗan wasan Najeriya kenan lokacin yana cikin garari.

Shin kun gane shi kuwa?
Masana Kimiyya sun kirkiro wata irin Kyamara me gani har hanji

Ita dai irin wannan kyamara na da zuzzurfan karfin gani wanda har ta kai daga nesa tana iya ganin komai na cikin fatar mutum, kwakwalwarsa, kwanar jikin gini da sauransu.

Karin bayani 👉 https://bit.ly/3FCiXkI
Hukumar EFCC ta cafke Lauya Kuma Tsohon Ministan Sufuri, Femi Fani Kayode

Kamar yadda rahotanni suka tabbatar, shi wannan lauya kuma tsohon ministan sufuri, Fani Kayode an kama shi ne bisa zargin yin magudi da kuma jabun takardu.

Karin bayani 👉 https://bit.ly/3l2tFck
Kotu ta yanke wa wani Miloniyan Kidnapper, Evans, hukuncin kisa ta hanya rataya

Rahoton ya kara da cewa, Evans ya musanta laifin da kotun ke tuhumarsa da shi na aikata laifin garkuwa da mutane.

Karin bayani 👉 https://bit.ly/31247EO
Ja'afar Ja'afar ya bayar da Naira Miliyan Daya ga marasa lafiya, dalibai da mabukata

Sama da mutane 40 ne da suka fito daga sassa daban daban na jahar Kano Jaafar ya taimaka musu domin samun lafiya da kuma ilimi.

Karin bayani 👉 https://bit.ly/3xye1dF
'Yan daban da suka kone ofishin Barau Jibrin sun shiga komar 'yan sanda a Kano

Kwamishinan 'yan sanda jihar Kano, Sama'ila Shu'aibu Dikko ya umarci rundunar Operation Puff Adder da su kai agajin gaggawa wurin da lamarin ya faru, su wanzar da zaman lafiya tare da cafke masu laifin."

Karin bayani 👉 https://bit.ly/3ohXdVj
Wani tsohon najadu mai shekara 75 ya yi wa yarsa mai shekara 17 fyade

Yar tasa ta ce a karo na karshe wanda ake zargin, ya yi mata alkawarin zai ba ta Naira 1,000 domin ta barshi ya kwana da ita, "Ni kuma na ki, amma ya haka ya min fyaden karfe da yaji."

Karin bayani 👉 https://bit.ly/3rL6qb1
An kama wanda ake zargin bayan shi da abokan aikinsa sun yi rashin nasara a yunkurinsu na yin garkuwa da wata mata mata da ta gida daga Turai.

Kakarin rundunar 'yan sandan jihar ya bayyana cewa, “ana ci gaba da farautar 'yan kungiyar da yanzu haka suna kan tserewa.”

Karin bayani 👉 https://bit.ly/3ImHFrb
Shin da gaske Jarumi Lawan Ahmad ya Mutu? Kun ji gaskiyar lamarin

Tijjanin ya bayyana cewa ya yi tafiya zuwa Kaduna, yana dawowa sai ya tarar an kawo masa labarin rasuwar Lawan Ahmad ofishinsa bayan ya yi tafiya.

Karin bayani 👉 https://bit.ly/3lH8FYZ
Za’a rataye wani Matashi bayan an kama shi dumu-dumu da Kisan ‘Dan uwansa

“Hukuncin da kotu ta zartar akan ka shi ne, za’a rataye wuyanka har sai ka mutu. Ubangiji ya jikanka,” inji alkalin.

Karin bayani 👉 https://bit.ly/31sNWkR
Majalissar Dokokin jihar Kano ta Bukaci Ganduje ya gina titin da zai hada Karamar hukumar Gezawa da Kumbotso

Da yake gabatar da kudirin, Honorable Danja ya bayyana cewa gina titin zai taimaka wajen magance mafi yawan kalubalen da al’ummar yankin ke fuskanta.

Karin bayani 👉 https://bit.ly/3pGzA8y