Forwarded from Gistrealz 🔥
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Bitget Exchange ta tabbatar da total supply na 'Major Points' guda 10B ne.
Total supply na $Major coin kuma zai kama 0.1 Billion ne, wanda yayi daidai da 100M.
Idan baku manta ba Bitget sunyi pre-market na Major Points ne, don haka zasu musanyawa wanda sukayi premarket akan duk Major points guda 100 za'a bada Major coin guda 1.
Barka da safiya.