Wannan bayanin na matse yadda nake Analysis ne kafin na shiga kasuwa, cikin bayanin banyi magana akan VOLUME ba. Saboda bana son rubutun yayi tsayi da yawa, amma In Sha Allah next zanyi ƙoƙarin naga cewa nayi Bayani akan VOLUME.
BARKA DA SAFIYA
#Imamu_Sheka
BARKA DA SAFIYA
#Imamu_Sheka
Assalamualaikum barkada safiya zamuyi giveaway airtime a telegram channel din crypto academy 1:00 kashiga domin kasamu rabonka👇👇
https://t.me/arbitt
https://t.me/arbitt
SMART MONEY TRADERS & RETAIL TRADER
Zanso dukkan manyan Traders Masu Capital da Yanbaiwa masu Juya $10 zuwa $100 su Karanta Rubutun nan Domin kowa ya Fahimci a ina yakamata yayi Trading a market kowanne Trader Yana Damar yasa kudinsa a duk inda yaga Dama Amma da zamu bawa Yanbaiwa Shawara sai muce su Dinga Barwa Smart money Trader Wajansu ma ana CEX Exchanger
Smart money Trader sune Traders Masu Karfin Capital Wanda Jarinsu ya Fara Daga $1000 zuwa $10,000 har $100,000 sune ake Cewa Smart money Trader zaka iya samunsu a DEX ko a CEX suna trading saboda da wannan capital din zasu iya samun 5%-10% kullum saboda Dama sun San support sun san resistance kaga kenan sunsan entry sunsa lokacin exits daga kasuwar mafi akasarinsu suna amfani da order din limit wajan buy and sell yadda ko da basa online order dinsu zai iya trigger ya siya musu ko ya saida masu.
Dayawa smart money traders Dama suna da targets din daukan profits Sau tari idan kasuwar ta basu hadin Kai yadda suke so zakaga sun bar moonbag idan suka ga alamar Kila coin din zai iya juyawa,Amma basa wasa wajan cire initial capital dinsu daga kasuwa Subar wani percentage na riba.
Retails trader sune masu kananan jari Kila daga $10 zuwa $100 usdt Wanda dashi suke shiga kasuwa,Kuma anfi samun buri dayawa GA masu wannan jarin saboda sunfi kowa harin 50% ko xxx dayawa Kuma anfi samun karancin risk management a tattare dasu da Kuma Raina profits saboda A Tunaninsu yaza'ayi a coin daya wannan dalar dari Takoma $1k Wanda Sau tari ba haka bane ana shiga da fita trade dan afita riba taiqaitawa kanka neman profits high shine zai riqe Capital kazama profitable Trader watarana ka shiga sahun Smart money 💰
Crypto love
10/1/2026

GA WAƊANDA SUKE DA KUƊI MASU ƊAN NAUYI, SUKE SON SUYI SCALPING TRADING.
Ga Wani Trading Strategy Mai Sauƙin Gaske Da Zaka Iya Samun 5% zuwa %10 Cikin Mintunan Da Basu Wuce 10minute Ba Zuwa Maximum 1Hour.
YADDA AKE YI:
1. Abu Na Farko: Zaka nemo consolidation a 5minute Timeframe, a wannan consolidation ɗin akwai Buying Side (Support) da kuma Selling Side (Resistance).
TIMEFRAMES USED
Primary: 5M
Confirmation: 1M or 15M
Context bias (optional): 30M
2. Abu Na Biyu: Zaka jira har sai price ya tafi ƙasan Support ɗin nan (Buying Side), ku muce yayi breaking support.
3. Abu Na Uku: Sai ka jira price ɗin yayi retracing ya ƙara komawa asalin Resistance na farko (Selling Side).
4. Abu Na Hudu: Daganan sai ka zana Fibbonaci daga karshen inda price ya tafi ƙasan support (Buying Side) zuwa karshen inda yayi retracing ya ƙara komawa asalin Resistance na farko (Selling Side).
5. Daga nan sai kayi placing order naka daga kan daidai "Golden Zone" na Fibbonaci.
6. Sai kuma ka saita Limit Order zuwa at least daidai saitin Liquidity Point dake kusa da gurin, ko kuma nace longest Resistance na daidai gurin.
7. SL ɗinka kuma slightly a ƙasan liquidity sweep kar kuma ya wuce 2% na TP ɗinka.
HIKIMAR ITACE
1. A lokacin daka shiga Trading ɗin, smart money suna sweeping ɗin liquidity a ƙasan support ne.
2. Retail traders kuma anan suke panic sell
3. Institutions su kuma su siya (accumulate)
4. Daga nan Price sai yayi retracing
5. Kaga kenan ka shiga Trading a abinda muke cewa (Premium discount zone).
6. Shi kuma dama a lokacin nan daka siya a lokacin price yake koma liquidity pool na gaba.
Shikenan Ka Gama..😁😁😁
"Wanann Scalping Trading ne ana yin wannan trading ɗin a cikin yan mintuna kadan ne, baya wuce 5minute zuwa 10minute. Trading din nan ana mayar da hankali ne akan Timeframe guda biyu, 5minute da 10minute. Banda haka ba'a wa shitcoins trading da wannan Strategy ɗin, anayiwa coins waɗanda ke da Billions ko Hundreds Millions M.C, wanɗanda they are hard to be manipulated. Idan kaje ka samu coin mai 1million zuwa ƙasa ko kuma ma sama kadan wannan trading ɗin toh fa za'a ji kunya. Bugu da ƙari ana trading ɗinnan ne lokacin da Sentiment na kasuwa kodai yana "Greed" ko kuma yana "Fear", domin a nan ne liquidity yake aiki sosai."

YADDA ZAKA IYA SAMUN REWARDS TA HANYAR KIRKIRAR CONTENT A STON.fi
Mutane da yawa suna tunanin sai kana da jari kafin ka samu kuɗi a Web3. Amma akwai damar samun rewards ta hanyar kirkirar content.
A STON.fi, zaka iya yin:
Posts a X (Twitter)
Threads
Telegram posts
Medium articles
TikTok videos
CoinMarketCap posts
Abin da ake buƙata shi ne:
1 Ingantaccen content
2 Bincike akan project
3 Yin aiki akai-akai
Ba sai kana da followers masu yawa ba. Abin da ya fi muhimmanci shi ne quality da consistency.
Ka bi updates na STON.fi, ka yi content akan sabbin features, integrations, da ci gaban TON ecosystem, sannan ka tattara links ɗinka domin submission.
Ka fara yau, ka gina kwarewarka a Web3.
#STONfi #TON #Web3 #Crypto

Barka da zuwa Crypto Academy!
Idan kana son koyon yadda ake samun kuɗi a duniyar Crypto da Web3, to ka zo wurin da ya dace.
A wannan channel, za ka koyi:
Yadda ake samun kuɗi ta Airdrops Yadda ake shiga Ambassador Programs Trading Basics da risk management Yadda ake guje wa scams Sabbin damar samun kuɗi a Web3 Yadda ake zama Content Creator/KOL a crypto
Muna da Weekly Giveaways ga active members!
Dokokin Channel: • Ka kasance mai mutunta juna. • Kada ka yi spam. • Ka rika karanta posts da kyau. • Ka gayyaci abokanka masu sha'awar crypto.
Bonus: Mutanen farko da suka kasance active kuma suka gayyaci abokai za su samu damar shiga giveaway na farko.
Ka rubuta "DONE" idan ka shiga kuma ka shirya fara koyon Crypto da Web3 tare da mu!

CRYPTO ACADEMY pinned «Barka da zuwa Crypto Academy! Idan kana son koyon yadda ake samun kuɗi a duniyar Crypto da Web3, to ka zo wurin da ya dace. A wannan channel, za ka koyi: Yadda ake samun kuɗi ta Airdrops Yadda ake shiga Ambassador Programs Trading Basics da risk management…»
Important update for the TON ecosystem.
The Toncoin and Token Bridge will shut down on September 1, 2026. Users who previously bridged assets should review their wallets and complete any necessary transfers before the deadline.
Staying informed about infrastructure changes is an important part of managing assets safely in Web3.
#TON #Web3 @ston.fi

Sabuwar manhajar dasu Engr Bakaka suka samar mai suna KudiX sunyi launching sabon feature wanda users zasu iya amfani da user id na KUDIX su tura naira ko USDT da USDC free of charge koma nawa ne
A yanzu haka da KudiX zaka iya:
♥️ Saya da sayar da Cryptocurrency
♥️ Aikawa, karɓa da musayar Crypto cikin sauƙi
♥️ Cire kuɗin ka na Naira (NGN) kai tsaye zuwa asusun bankinka
♥️ Tura Crypto zuwa kowanne wallet na waje
♥️ Siyan Airtime da Data
♥️ Biyan kuɗin Wutar Lantarki da TV Subscription
♥️ Samun kyauta ta hanyar gayyatar sababbin users
https://kudix.app/join?ref=D878A77C
Ku shiga ku duba don ganewa idon ku.