ZAURAN DALIBAN ILIMI
12.9K subscribers
7.15K photos
151 videos
82 files
4.68K links
Ibnul Mubarak(RA) ya ce: Babu wata daraja mafi falala da ɗaukaka bayan Annabta kamar yaɗa ilimi mai amfani.
Ku zuba hannayen jarinku ta hanyar yaɗa ilimin Addini barakallahu feekum💌


Domin magana da mu👇
@AtharqablarraheelBot
Download Telegram
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
KU LALUBI LOKACIN KARBAN ADDU'A RANAR JUMA'A

Shaykh Ibnu Baaz(RA) ya ce:

Ubangiji ya sanya wata sa'a a ranar juma'a wanda ya ke karban addu'a a cikinta, lokaci ne kadan wanda babu wani musulmi da zai dace da ita yana tsaye yana sallah face Allah ya bashi abin da ya roka, don haka lokaci ce mai girma kuma bata da tsawo.

1-Ya zo a wasu riwayoyin cewa lokacin shine sanda liman ya zauna a kan minbari zuwa a idar da sallah.

2-Ya zo kuma cewa lokacin yana a tsakanin Sallar La'asar zuwa faduwar rana.

3-Ya zo a wasu hadisan cewa lokacin shine sa'ar karshe na ranar juma'a

Wadannan sune lokutan da a ka fi tsammanin wannan sa'a, haka sauran lokutan juma'a gaba daya a na fatan a amsa addua cikinsu.
Don haka ya kamata musulmi ya yawaita addu'oi a ranar juma'a don fatan dacewa da wannan sa'ar, kuma yana kamata ya ribaci wadancan lokuta ukun da a ka ambata a sama ya ba su karin kulawa domin Manzon Allah(SAW) ya nassanta cewa shine lokacin amsar addu'a.

مجموع فتاوى ومقالات الشيخ ابن باز 197/25

#Zaurandalibanilimi

TELEGRAM:
https://t.me/Zaurandalibanilimi

INSTAGRAM
https://instagram.com/zaurandalibanilimii?igshid=emf6f90ssc24
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Ibnul Qayyim (RA) ya ce:

Mumini mai tsarkake Allah a cikin bauta ya fi dukkan mutane samun jin dadin rayuwa, kuma ya fi su samun ni'imar kwanciyan hankali, da samun budin kirji da farin cikin zuciya, kuma wannan wata aljannace a ka gaggauto mishi da ita kafin Aljannar asali da za ta biyo baya.

الداء والدواء 459/1

#Zaurandalibanilimi

WHATSAPP
https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N

TELEGRAM:
https://t.me/Zaurandalibanilimi
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
LOKACIN KWANCIYA BARCI

Manzon Allah SAW ya ce ma Aliyu (RA) da Faɗima (RA): "Shin ba na yi muku nuni da abin da ya fi alkhairi a gareku sama da mai aikatau ba? Idan kun yi nufin zuwa makwancinku: Ku yi Tasbihi sau Talatin da uku(33), Ku yi Hamdala sau talatin da uku(33), kuma ku yi Kabbara sau talatin da hudu(34), wannan ya fi muku alkhairi sama da mai aikace aikace".
Muttafaƙun alaihi

#Zaurandalibanilimi

INSTAGRAM
https://instagram.com/zaurandalibanilimii?igshid=emf6f90ssc24

TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
*ZIKIRORIN SAFE DA YAMMA*

Yin sakaci da Azkar din safe da Yamma kamar yin sakaci ne ka bar wata ƙofa da sharri ko cutarwa za su iya isowa gareka!

Ki/Ka yi Azkar din ka kuwa???

💠Ayatul kursiyyu (1).
💠Qul huwaLLahu Ahad (3×).
💠Qul a'udhu bi Rabbil falaq (3×).
💠Qul a'udhu bi Rabbin naas (3×).

💠Asbahnaa wa asbahal mulku Lillah (Idan da yamma ne kuma: Amsainaa wa amsal mulku Lillah), walhamdu Lillahi, laa ilaaha illaLLahu wahdahu laa shareeka lahu, lahul mulku wa lahul hamdu, wahuwa alaa kulli shay'in k'adeer, Rabbi as'aluka khaira maa fi hazal yaumi wa khaira maa ba'adahu, wa a'udhu bika min sharri ma fi hazal yaumi wa sharri maa ba'adahu (da yamma kuma: Rabbi as'aluka khaira ma fi hazihil lailah wa khairi ma ba'adahu, wa a'udhu bika min sharri ma fi hazihil lailati wa sharri ma ba'adahu), Rabbi a'udhu bika minal kasal, wa suu'il kibar, Rabbi a'udhu bika min azabin fin naari, wa azabin fil ƙabar.

💠Allahumma bika asbahna wa bika amsainaa, wa bika nahyaa, wa bika namuutu wa ilaakan nushuur.
Idan kuma da Yamma ne:
Allahumma bika amsaina wa bika asbahnaa, wa bika nahyaa wabika namuutu wa ilaikal maseer.

💠Allahumma Anta Rabbiy laa ilaaha illa Anta, khalaƙtaniy wa ana abduka, wa ana alaa ahdika wa wa'dika mastaɗa'atu, a'udhu bika min sharri ma sana'atu, abuu'u laka bini'matika alayya, wa abuu'u bidhambiy fagfirliy fa'innahu laa yagfiruz dhunuba illa anta.

💠Allahumma inniy asbahtu (Idan kuma da yamma ne: Amsaitu) ushhiduka wa ushhidu hamalata Arshika, wa malaa'ikatika wa jamee'i khalƙika, annaka AntaLLaahu laa ilaaha illa Anta wahdaka laa shareeka laka, wa anna Muhammadan abduka wa rasuuluka.

💠Hasbiyallahu laa ilaaha illa huwa alaihi tawakkaltu wa huwa Rabbul Arshil azeem (Sau 7).

💠Allahumma inniy as'alukal afwa wal aafiyata fidduniya wal aakhirah, Allahumma inniy as'alukal afwa wal aafiyata fi deeniy wa dunyaya wa ahlee, wa maaliy, Allahummas-tur auraatiy, wa aamin rau'aatiy, Allahummah-fizniy min baini yadayya wa min khalfiy, wa an yameeniy, wa an shimaaliy, wa min fauqiy, wa a'udhu bi azmatika an ugtaala min tahtee.

💠Allahumma aalimal gaibi wash-shahaadati faɗiras-Samaawati wal Ardi, Rabba kulli shay'in wa maleekahu, Ashhadu an laa ilaaha illa Anta, a'udhu bika min sharri nafsiy, wa min sharrish-Shaydani wa shirkihi, wa an aƙtarifa ala nafsiy suu'an au a jurrahu ila muslim.

💠Bismillahil-laziy la yadurru ma'as-mihi shay'un fil Ardi wala fis-Sama'i, wa huwas-Samee'ul Aleem (3×).

💠Radeetu billahi Rabban, wa bil Islaami deenan, wa bi Muhammadin sallalahu alaihi wa sallama nabiyyan (3×)

💠Yaa Hayyu Yaa Ƙayyumu bi rahmatika astagithu, aslih li sha'niy kullahu wala Takilniy ila nafsiy ɗarfata ainin.

💠Asbahnaa wa asbahal  mulku Lillahi Rabbil aalameen (Idan kuma da yamma ne: Amsainaa wa amsal mulku Lillahi Rabbil aalameen), Allahumma inniy as'aluka khaira hazal yaumi: fat'hahu, wa nasrahu, wa nuurahu wa barakatahu, wa hudaahu, wa a'udhu bika min sharri maa fiyhi wa sharri maa ba'adahu.

💠Asbahnaa alaa fid'ratil  Islam, wa alaa kalimatil ikhlaas, wa alaa deeni Nabiyyinaa Muhammad SAW, wa alaa millati Abeenaa Ibraheema haneefan musliman wa maa kaana minal mushrikeen.

💠Subhaanallahi wa bi hamdihi (Sau ɗari/100)

💠Laa ilaaha illaLLahu wahdahu laa shareeka lahu, lahul mulku wa lahul hamdu, wa huwa alaa kulli shay'in ƙadeer (Sau goma/10  ko kuma sau ɗaya/1 yayin kasala).

💠Laa ilaaha illaLLahu,  wahdahu laa shareeka lahu, lahul mulku wa lahul hamdu, wa huwa alaa kulli shay'in ƙadeer (Sau ɗari/100 da safe)

💠Subhanallahi, wa bi hamdihi adada khalƙihi, wa ridaa nafsihi, wa zinata Arshihi wa midaada kalimaatihi (Sau uku da safe)

💠Allahumma inniy as'aluka ilman naafi'an, wa rizƙan ɗayyiban, wa amalan mutak'abbalan (da safe).

💠Astagfirullaha wa a tuubu ilaihi (sau ɗari/100 a rana)

💠A'udhu bi kalimaatiLLahi taammaati, min sharri maa khalaƙ (Sau uku/3 da yamma).

💠Allahumma salli wa sallim alaa nabiyyinaa Muhammad (Sau goma/10).


#Azkar #Zaurandalibanilimi

Telegram⇨https://t.me/Zaurandalibanilimi

Facebook⇨https://www.facebook.com/Zaurandalibanilimi/
*أذكار الصباح والمساء*

💠أعوذ بالله من الشيطان الرجيم {اللّهُ لاَ إِلَـهَ إِلاَّ هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ لاَ تَأْخُذُهُ سِنَةٌ وَلاَ نَوْمٌ لَّهُ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الأَرْضِ مَن ذَا الَّذِي يَشْفَعُ عِنْدَهُ إِلاَّ بِإِذْنِهِ يَعْلَمُ مَا بَيْنَ أَيْدِيهِمْ وَمَا خَلْفَهُمْ وَلاَ يُحِيطُونَ بِشَيْءٍ مِّنْ عِلْمِهِ إِلاَّ بِمَا شَاء وَسِعَ كُرْسِيُّهُ السَّمَاوَاتِ وَالأَرْضَ وَلاَ يَؤُودُهُ حِفْظُهُمَا وَهُوَ الْعَلِيُّ الْعَظِيمُ}.

💠بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ* اللَّهُ الصَّمَدُ* لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ* وَلَمْ يَكُن لَّهُ كُفُواً أَحَدٌ} بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ* مِن شَرِّ مَا خَلَقَ* وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ* وَمِن شَرِّ النَّفَّاثَاتِ فِي الْعُقَدِ* وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ} بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ* مَلِكِ النَّاسِ* إِلَهِ النَّاسِ *مِن شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ* الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ* مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ}، (ثلاث مرات).

💠أصبحنا وأصبح الملك لله، والحمد لله، لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير، ربِّ أسألك خير ما في هذا اليوم وخير ما بعده، وأعوذ بك من شر ما في هذا اليوم وشر ما بعده ربِّ أعوذ بك من الكسل وسوء الكبر، ربَّ أعوذ بك من عذابٍ في النار وعذاب في القبر”، وإذا أمسي قال ذلك أيضًا: “أمسينا وأمسي الملك لله”.

💠اللهم بك أصبحنا وبك أمسينا، وبك نحيا وبك نموت وإليك النشور”، وإذا أمسى فليقل: “اللهم بك أمسينا، وبك أصبحنا، وبك نحيا وبك نموت، وإليك المصير”.

💠اللهم أنت ربي لا إله إلا أنت خَلَقتني وأنا عَبْدُك وأنا على عهدك ووعدك ما استطعت أعوذ بك من شر ما صنعت، أبوء لك بنعمتك علي وأبوء بذنبي فاغفر لي فإنه لا يغفر الذنوب إلا أنت”.

💠اللهم إني أصبحت أشهدك وأشهد حملة عرشك، وملائكتك وجميع خلقك، أنك أنت الله لا إله إلا أنت وحدك لا شريك لك، وأن محمداً عبدك ورسولك”، (أربع مرات).

💠اللهم ما أصبح بي من نعمة أو بأحد من خلقك فمنك وحدك لا شريك لك، فلك الحمد ولك الشكر”.

💠اللهم عافني في بَدَني، اللهم عافني في سمعي، اللهم عافني في بصري، لا إله إلا أنت، اللهم إني أعوذ بك من الكفر، والفقر، اللهم إني أعوذ بك من عذاب القبر لا إله إلا أنت”، (ثلاث مرات).

💠حسبي الله لا إله إلا هو عليه توكلت وهو رب العرش العظيم”، (سبع مرات).

💠اللهم إني أسألك العفو والعافية في الدنيا والآخرة، اللهم إني أسألك العفو والعافية في ديني ودنياي وأهلي ومالي، اللهم استر عوراتي وآمن روعاتي، اللهم احفظني من بين يديَّ ومن خلفي وعن يميني وعن شمالي ومن فوقي وأعوذ بعظمتك أن أغتال من تحتي”.

💠اللهم عَالِمَ الغيب والشَّهادة، فاطر السموات والأرض، رب كل شيء ومليكة، أشهد أن لا إله إلا أنت أعوذ بك من شر نفسي ومن شر الشيطان وشركه وأن اقترف على نفسي سوءًا أو أجُره إلى مسلم”.

💠بسم الله الذي لا يضرُّ مع اسمه شيء في الأرض ولا في السماء وهو السميع العليم”، (ثلاث مرات).

💠رضيت بالله رباً وبالإسلام ديناً وبمحمد صلى الله عليه وسلم نبياً” (ثلاث مرات).

💠يا حي يا قيوم برحمتك أستغيث أصلح لي شأني كُله ولا تَكِلْني إلى نفسي طرفة عين”.

💠أصبحنا وأصبح الملك لله رب العالمين، اللهم إني أسألك خير هذا اليوم: فتحه، ونصره، ونوره، وبركته، وهداه، وأعوذ بك من شر ما فيه وشر ما بعده”.

💠أصبحنا على فطرة الإسلام، وعلى كلمة الإخلاص، وعلى دين نبيَّنا محمد صلى الله عليه وسلم وعلى ملَّة أبينا إبراهيم حنيفاً مسلماً وما كان من المشركين”.

💠سبحان الله وبحمده” (مائة مرة).

💠لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير”، (عشر مرات أو مرة واحدة عند الكسل).

💠لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير. (مائة مرة إذا أصبح).

💠سبحان الله وبحمده عدد خلقهِ ورِضَا نفسِهِ وزِنُة عَرشِهِ ومِداد كلماته. (ثلاث مرات إذا أصبح).

💠اللهم إني أسألك علماً نافعاً، ورزقاً طيباً، وعملاً متقبلاً”، (إذا أصبح).

💠أستغفر الله وأتوب إليه”، (مائة مرة في اليوم).

💠أعوذ بكلمات الله التامات من شر ما خلق”، (ثلاث مرات إذا أمسى).

💠اللهم صل وسلم على نبينا محمد”، (عشر مرات).

#Azkar #Zaurandalibanilimi

Telegram⇨https://t.me/Zaurandalibanilimi

Facebook⇨https://www.facebook.com/Zaurandalibanilimi/
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
SHIN KO KA SAN....

Yawan zunubai na hana ma mutum yin dace a al'amuransa kuma a ki amsa addu'oinsa??

Shaykh Muhd bn Saleh Al'Uthaimeen ya ce:

"Zunubai na iya yin shamaki a tsakanin mutum da dacewarsa, sai ya zama ba a datar dashi Kuma ba a amsa addu'oinsa".

(شرح العقيدة الواسطية:361/1)

🌵Sai ka ji mutum na cewa: Anya kuma ba hannu a ka samun ba? Komai na sa a gaba babu nasara bare dacewa!!

Shin ka taba zama ka yi tunanin ko zunubanka ne suke da hannu a ciki?

To yanzu ya zan yi? menene mafita?

Kwantar da hankalinka ai Ubangiji yana farin ciki da dawowar bawansa gareshi.

Mafita shine yin ingantacciyar tuba da yawan Istigfari🌹yawaita ayyuka na kwarai, lallai kyawawan ayyuka suna goge munana.

Allah ya biya muku bukatunku ya cika rayuwarku da albarka🌷

#Zaurandalibanilimi

TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi

INSTAGRAM
https://instagram.com/zaurandalibanilimii?igshid=emf6f90ssc24
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM

💧࿐❥💧

AMBATON ALLAH

Allah Madaukakin Sarki ya ce:

يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا اذْكُرُوا اللَّهَ ذِكْرًا كَثِيرًا●وَسَبِّحُوهُ بُكْرَةً وَأَصِيلًا".
(الأحزاب :42،41)

"Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku ambaci Allah, ambato mai yawa● Kuma ku tsarkake shi, a sãfiya da maraice".

Kuma ya ce:

"الَّذِينَ آمَنُوا وَتَطْمَئِنُّ قُلُوبُهُم بِذِكْرِ اللَّهِ ۗ أَلَا بِذِكْرِ اللَّهِ تَطْمَئِنُّ الْقُلُوبُ" (الرعد :28)

"Waɗanda suka yi ĩmãni kuma zukãtansu suka natsu da ambaton Allah. To, da ambaton Allah zukãta suke natsuwa".

Shaykhul Islami Ibnu Taimiyyah ya ce: Ambaton Allah a gurin bawa kamar kifi ne da ruwa, yaya halin kifi zai kasance idan ya rabu da ruwa?

الوابل الصيب من الكلم الطيب 71

Daga cikin fa'idodin ambaton Allah:

💧Samun soyayyar Allah da kusanci gareshi
💧Samun rahamar Allah da Aljannarsa
💧Yayewar damuwa da bakin ciki da kunci
💧Samun kariyar Allah daga sharrin Shedanu
💧Samun gafaran Allah da sakamako mai girma.

#Zaurandalibanilimi

https://t.me/Zaurandalibanilimi
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
YANA DAGA ALAMOMIN MUNAFURCI:-

(1)Karancin ambaton Allah.

(2)Kasala lokacin tashi yin sallah.

(3)Gaggawa gurin gama sallah, yinta cikin sauri.

Shaykh Ibnu Bazz(RA) ya ce:
"Kuma kadan ne za ka samu wanda ya fitinu da jin wake wake face ka samu wadannan sune sifofinsa"!

(فتاوى ابن باز 415:3)

"إِنَّ الْمُنَافِقِينَ يُخَادِعُونَ اللَّهَ وَهُوَ خَادِعُهُمْ وَإِذَا قَامُوا إِلَى الصَّلَاةِ قَامُوا كُسَالَىٰ يُرَاءُونَ النَّاسَ وَلَا يَذْكُرُونَ اللَّهَ إِلَّا قَلِيلًا". )النساء :142(

"Lallai ne munãfukai sunã yaudarẽwa da Allah, alhãli kuwa Shi ne mai yaudaresu; kuma idan sun tãshi zuwa ga sallah, sai su tãshi sunã mãsu kasãla. Suna nũnawa mutãne, kuma ba su ambaton Allah sai kaɗan".

Shaykh Muh'd Saleh Almunajjid

#Zaurandalibanilimi

WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N

TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM