SIGMA - Sabon Airdrop
A zahirin kasuwar crypto ana iya samun ƙaramin project ɗin da aka raina yazo ya iya bada mamaki, mun gani a baya, kuma wasu zasu zo a gaba, na bibiyi Sigma da irin tsarin da suka zo dashi, babu mamaki zuwa gaba zai iya zama babban project akan TON Blockchain. Ko lokacin da mukayi OGC da irin haka ya fara a ƙaramin project har a satin daya wuce ya shiga kasuwa.
Sigma abinda sukeyi shine zasu duba bayanan ka na yawan transactions da kayi akan TON Blockchain, sai su baka Sigma na adadin yawan transactions ɗinka akan TON Blockchain. Bashi da wahala, airdrop ne, kana shiga b0t ɗin sai kayi connecting ɗin Tonkeeper, shikenan sai wasu tasks ƴan kaɗan. Nafi bada shawara ayi amfani da wallet ɗin Airdrop, ba wallet mai kuɗi aciki ba.
https://t.me/sigmatonbot/app?startapp=ref_xzl4ed

Telegram
Sigma
How cool are you in the TON network? Let's find out! 💫
Galibi duk wasu manyan Influencers da suka tallata Dogs na gansu suna tallata hular Durov, Durov's Cap, ku yi register mu jira nan da kwana 6 muga menene zai faru. Kanayin register ka gama, ba tap-tap bane
https://t.me/DurovCapsBot/caps?startapp=2055155845
https://t.me/DurovCapsBot/caps?startapp=2055155845
Telegram
Caps
caps
Assalamu Alaikum wa rahmatullah wa barakatuh 🤲🌹
Ina muku barka da zuwa wannan sabon gida da muka buɗe domin ilmantarwa da ƙwarewa. Wannan group ɗin an ƙirƙire shi ne domin ku koyi yadda ake tsara hotuna (graphics & product pictures) masu kyau, irin waɗanda ake amfani da su wajen tallata kaya, jan hankalin abokan ciniki, da kuma gina personal brand ɗinku.
A halin yanzu mutane da dama suna biyan kuɗi har dubu 5 zuwa sama don a koya musu irin waɗannan dabaru, amma ni na yanke shawarar zan koya muku a nan kyauta ba tare da ko sisin ku ba 💯🔥.
Manufata ita ce:
Mu samu ilimi 🧠
Mu koyi sirrin da zai iya zama hanyar samun kuɗi 💵
Mu ɗauki ƙwarewar da za ta zama taimako gare mu a kasuwanci da rayuwa gaba ɗaya 🌍
Abinda nake bukata daga gareku kawai shi ne:
Ku kasance masu haƙuri da jajircewa 🕊️
Ku koyi abin da ake koya muku kuma ku dinga gwada shi da kanku 💪
Ku rika taimaka wa junanku a cikin wannan group din 🤝
Ku kasance cikin natsuwa da jin daɗin koyon sabbin abubuwa. Wannan shi ne farkon tafiya, kuma tare da ku zan fi samun kwarin gwiwa. 🚀
Welcome on board! ✨

Assalamu Alaikum yan uwa 🌹
Na yi farin cikin ganin ku a wannan gida. Wannan ba kawai group bane, muna so ya zama tafiya ta ilimi da amfanar juna.
Ina so in ji daga gareku kai tsaye:
👉 Shin kuna tare da ni a wannan tafiya ta koyon yadda ake tsara hotuna masu kyau waɗanda za su iya zama hanyar samun kuɗi?
Idan kuna tare dani, ku yi reacting da emoji 💯🔥
Kuma kada ku manta: ku yi sharing link ɗin wannan group ga ‘yan uwa da abokai domin su ma su zo su amfana. Idan muka tafi tare, za mu ga alherin wannan tafiya gaba ɗaya. ✨
Allah ya albarkace mu baki ɗaya. 🤲

❤6